Yah 9:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka sāke kiran mutumin nan da yake makaho a dā, suka ce masa, “Ka tsoraci Allah dai! Mu kam, mun san mutumin nan mai zunubi ne.”

Yah 9

Yah 9:21-32