Yah 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyayensa sun faɗi haka ne don tsoron Yahudawa, don dā ma Yahudawa sun ƙulla, cewa kowa ya amsa, cewa shi ne Almasihu, za a fisshe shi daga jama'a.

Yah 9

Yah 9:14-23