Yah 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Farisiyawa ma suka tambaye shi ta yadda aka yi ya sami gani. Ya ce musu, “Cuɗaɗɗiyar ƙasa ya shafa a idona, na wanke, ina gani.”

Yah 9

Yah 9:5-24