Yah 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kuwa da suka ji haka suka fita da ɗaya ɗaya, tun daga babbansu har ya zuwa ƙaraminsu, aka bar Yesu shi kaɗai, da matar tsaye a tsakiya.

Yah 8

Yah 8:8-14