Yah 8:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahudawa suka ce masa, “Har yanzu ma ba ka kai shekara hamsin ba, wai kuwa har ka ga Ibrahim!”

Yah 8

Yah 8:55-59