Yah 8:54 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa ya ce, “In ma na ɗaukaka kaina, ɗaukakata ba a bakin kome take ba. Ubana shi ne mai ɗaukaka ni, wanda kuke cewa, shi ne Allahnku.

Yah 8

Yah 8:49-57