Yah 8:49 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa ya ce, “Ni ba mai iska ba ne. Ubana nake girmamawa, ku kuwa wulakanta ni kuke yi.

Yah 8

Yah 8:44-56