Yah 8:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka amsa masa suka ce, “Ai, Ibrahim ne ubanmu.” Yesu ya ce musu, “Da ku 'ya'yan Ibrahim ne, da sai ku yi aikin da Ibrahim ya yi.

Yah 8

Yah 8:35-42