Yah 8:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na san dai ku zuriyar Ibrahim ne, amma kuwa kuna neman kashe ni, don maganata ba ta shigarku.

Yah 8

Yah 8:34-47