Yah 8:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka amsa masa suka ce, “Ai, mu zuriyar Ibrahim ne, ba mu taɓa bauta wa kowa ba. Yaya kuma za ka ce za a 'yanta mu?”

Yah 8

Yah 8:30-36