Yah 8:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faɗi wannan magana ne a baitulmalin Haikali, lokacin da yake koyarwa a wurin. Duk da haka ba wanda ya kama shi, don lokacinsa bai yi ba tukuna.

Yah 8

Yah 8:16-28