Yah 8:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ko da zan yi hukunci, hukuncina na gaskiya ne, domin ba ni kaɗai nake ba, ni da Uba wanda ya aiko ni ne.

Yah 8

Yah 8:9-21