Yah 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi nan kuwa, yana magana a fili, ba su ce masa kome ba! Ya yiwu kuma shugabanni sun san lalle wannan shi ne Almasihu?

Yah 7

Yah 7:25-32