Yah 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa musu ya ce, “Koyarwata ba tawa ba ce, ta wanda ya aiko ni ce.

Yah 7

Yah 7:15-19