Yah 6:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ƙara da cewa, “Shi ya sa na gaya muku, ba mai iya zuwa gare ni, sai ko Uba ya yardar masa.”

Yah 6

Yah 6:58-67