Yah 6:53 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Lalle hakika, ina gaya muku, in ba ku ci naman jikin Ɗan Mutum ba, kuka kuma sha jininsa, ba rai a gare ku.

Yah 6

Yah 6:50-62