Yah 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ɗaga kai ya hango babban taro yana doso shi, sai ya ce wa Filibus, “Ina za mu sayo gurasar da mutanen nan za su ci?”

Yah 6

Yah 6:1-9