Yah 6:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Ashe, wannan ba Yesu ba ne, ɗan Yusufu, wanda uwa tasa da ubansa duk mun san su? To, yaya yanzu zai ce, ‘Na sauko ne daga sama’?”

Yah 6

Yah 6:37-49