Yah 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya gane suna shirin zuwa su ɗauke shi ƙarfi da yaji su naɗa shi sarki, sai ya sāke komawa kan dutsen shi kaɗai.

Yah 6

Yah 6:9-24