Yah 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ci suka ƙoshi, sai ya ce wa almajiransa, “Ku tattara gutsattsarin da suka saura, kada kome ya ɓata.”

Yah 6

Yah 6:2-18