Yah 5:46-47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

46. Da dai kun gaskata Musa, da kun gaskata ni, domin labarina ya rubuta.

47. In kuwa ba ku gaskata abin da ya rubuta ba, ta yaya za ku gaskata maganata?”

Yah 5