Yah 5:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta yaya za ku ba da gaskiya, ku da kuke karɓar girma a junanku, girman da yake daga Allah Makaɗaici kuwa, ba kwa nemansa?

Yah 5

Yah 5:43-47