Yah 5:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka shaidar da na dogara da ita ba ta mutum ba ce. Na dai faɗi haka ne domin ku sami ceto.

Yah 5

Yah 5:30-35