Yah 5:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ba na iya yin kome ni kaɗai. Yadda nake ji, haka nake yin hukunci. Hukuncina kuwa na adalci ne, domin ba nufin kaina nake bi ba, sai dai nufin wanda ya aiko ni.

Yah 5

Yah 5:22-39