Yah 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi, ba don ya keta Asabar kaɗai ba, har ma domin ya ce Allah Ubansa ne, wato, yana daidaita kansa da Allah.

Yah 5

Yah 5:15-23