Yah 4:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Basamariyar ta ce masa, “Ƙaƙa kai Bayahude za ka roƙe ni ruwan sha, ni da nake Basamariya?” (Don Yahudawa ba sa cuɗanya da Samariyawa).

Yah 4

Yah 4:1-16