Yah 4:50 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “Yi tafiyarka, ɗanka a raye yake.” Mutumin kuwa ya gaskata maganar da Yesu ya faɗa masa, ya yi tafiyarsa.

Yah 4

Yah 4:49-54