Yah 4:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya isa ƙasar Galili, sai Galilawa suka yi na'am da shi, domin sun ga duk abin da ya yi a Urushalima a lokacin idi, domin su ma sun je idin.

Yah 4

Yah 4:40-52