Yah 4:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuna cewa, kaka saura wata huɗu ba? Ina gaya muku fa, ku duba gonaki, ku gani, sun nuna sun isa girbi.

Yah 4

Yah 4:34-39