Yah 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce mata, “Uwargida, ki gaskata ni, lokaci na zuwa da ba za ku yi wa Uba sujada ba, ko a kan dutsen nan, ko a Urushalima,

Yah 4

Yah 4:14-28