Yah 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar ta ce masa, “Ya Shugaba, ka ba ni ruwan nan, don kada in ƙara jin ƙishirwa, kada kuma in riƙa zuwa har nan in ɗiba.”

Yah 4

Yah 4:10-18