Yah 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iska tana busawa inda ta ga dama. Kakan ji motsinta, amma ba ka san inda ta fito da inda za ta. Haka fa yake ga duk wanda Ruhu ya haifa.”

Yah 3

Yah 3:6-9