Yah 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nikodimu ya ce masa, “Ƙaƙa za a haifi mutum bayan ya tsufa? Wato, ya iya komawa a cikin uwa tasa ta sāke haifo shi?”

Yah 3

Yah 3:1-10