Yah 3:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya gaskata da shi, ba za a yi masa hukunci ba. Wanda kuwa bai ba da gaskiya ba, an riga an yi masa hukunci, domin bai gaskata da sunan makaɗaicin Ɗan Allah ba.

Yah 3

Yah 3:9-23