Yah 20:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Wato saboda ka gan ni ka ba da gaskiya? Albarka tā tabbata ga waɗanda ba su gani ba, amma kuwa suka ba da gaskiya.”

Yah 20

Yah 20:27-31