Yah 20:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Maryamu Magadaliya ta je ta ce wa almajiran, “Na ga Ubangiji!” Ta kuma ce shi ya faɗa mata waɗannan abubuwa.

Yah 20

Yah 20:11-27