Yah 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka bayan an tashe shi daga matattu, almajiransa suka tuna ya faɗi haka, suka kuma gaskata Nassi da maganar da Yesu ya faɗa.

Yah 2

Yah 2:20-25