Yah 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahudawa suka ce, “Sai fa da aka shekara arba'in da shida ana ginin Haikalin nan, kai kuwa a cikin kwana uku za ka ta da shi?”

Yah 2

Yah 2:16-24