Yah 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tuka bulala mai harsuna ta igiya, ya kore su duka daga Haikalin, har da tumakin da shanun, ya kuma watsar da kuɗin 'yan canjin, ya birkice teburorinsu.

Yah 2

Yah 2:7-18