Yah 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ce mu'ujizar farko da Yesu ya yi, ya kuwa yi ta ne a Kana ta ƙasar Galili, ya bayyana ɗaukakarsa. Almajiransa kuma suka gaskata da shi.

Yah 2

Yah 2:7-13