Yah 19:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka ɗauki jikin Yesu suka sa shi a likkafanin lilin game da kayan ƙanshin nan, bisa ga al'adar Yahudawa ta jana'iza.

Yah 19

Yah 19:37-42