Yah 19:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Yesu ya ga uwa tasa, da almajirin nan da yake ƙauna suna tsaye kusa, ya ce wa uwa tasa, “Iya, ga ɗanki nan!”

Yah 19

Yah 19:23-29