Yah 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan suka gicciye shi, da kuma waɗansu mutum biyu tare da shi, ɗaya ta kowane gefe, Yesu kuwa a tsakiya.

Yah 19

Yah 19:13-28