Yah 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Bilatus ya ji wannan magana, sai ya fito da Yesu, ya zauna a kan gadon shari'a, wurin da ake kira Daɓe, da Yahudanci kuwa, Gabbata.

Yah 19

Yah 19:12-22