Yah 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “Ba ka da wani iko a kaina in ba an ba ka daga Sama ba, saboda haka wanda ya bāshe ni gare ka ya fi ka zunubi.”

Yah 19

Yah 19:5-17