Yah 18:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bilatus ya ce masa, “Wane abu ne, wai shi gaskiya?”Bayan da ya faɗi haka, ya sāke fitowa wurin Yahudawa, ya ce musu, “Ni kam, ban same shi da wani laifi ba.

Yah 18

Yah 18:36-40