Yah 18:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bilatus ya amsa ya ce, “Ni Bayahude ne? Ai, jama'arku da manyan firistoci su ne suka bāshe ka gare ni. Me ka yi?”

Yah 18

Yah 18:27-40