Yah 18:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce wa Bitrus, “Mai da takobinka kube. Ba sai in sha ƙoƙon da Uba ya ba ni in sha ba?”

Yah 18

Yah 18:9-15