Yah 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kuwa maganar da ka faɗa mini na faɗa musu, sun kuwa karɓa, sun kuma san hakika na fito daga wurinka ne, sun kuma gaskata kai ne ka aiko ni.

Yah 17

Yah 17:7-17