Yah 17:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin dukansu su zama ɗaya, kamar yadda kai, ya Uba, kake cikina, ni kuma nake cikinka, haka su ma su kasance cikinmu, domin duniya ta gaskata, cewa kai ne ka aiko ni.

Yah 17

Yah 17:13-22